iqna

IQNA

birnin Kampala
Tehran (IQNA) Dalibai musulmi a wata jami'a a kasar Uganda sun bukaci jami'an 'yan sanda mata da su duba dalibai mata maimakon jami'an tsaro maza.
Lambar Labari: 3486656    Ranar Watsawa : 2021/12/07

Tehran (IQNA) Kakakin wata jam'iyyar Uganda ya yi gargadi game da jingina wa musulmi alhakin hare-haren ta'addanci da aka kai a kasar, yana mai cewa al'ummar Musulman Uganda na cikin firgici kan zarginsu da hannu a hare-haren ta'addancin na baya-bayan nan.
Lambar Labari: 3486596    Ranar Watsawa : 2021/11/23